<?xml version="1.0" encoding="UTF-8"?><song><hymn_number>35</hymn_number>
<title>Maganar Allah Hamma Y35</title>
<lyrics>[V1]
 Maganar Allah hamma
 Mai fasa dutse ce,
 Da takobi mai kaifi biyu,
 Da madubin fuskarmu.
 Fitila ce don hanya,
 Mai nuna adalci
 I, shi, Maganar Allah ne,
 Littafi Mai Tsarki.</lyrics>
</song>